Fried rice

hafsa abubakar
hafsa abubakar @cook_18498055

A wajen auntyna#rukys

Fried rice

A wajen auntyna#rukys

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Carrots
  3. Green beans
  4. Green pepper
  5. Coriander
  6. Citta
  7. Tafarnuwa
  8. Onga
  9. Maggi star
  10. Mai
  11. Attaruhu
  12. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu shinkafa kiyi parboiling dinta kibarta ta tsane

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhunki kisa ki hada da citta da tafarnuwa ki yanka albasarki ki ajje gefe guda ki yanka carrots din da green pepper

  3. 3

    Ki daura mai a tukunyarki ki zuba albasa attaruhunki da tafarnuwa kisoya su sosai kizuba su maggi onga coriander ki jujjuya kizuba shinkafar kisa green beins ki juya sosai ki dan zuba ruwa kadan kisa carrots da green pepper kibarta takara sa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsa abubakar
hafsa abubakar @cook_18498055
rannar

sharhai

Similar Recipes