Tura

Kayan aiki

20m
4 yawan abinchi
  1. Macaroni
  2. Green beans
  3. Peace
  4. Letus
  5. Albasa
  6. Egg
  7. Dan kalin turawa
  8. Mayonnaise
  9. Salt

Umarnin dafa abinci

20m
  1. 1

    Zaki dafa makaroni ki tace
    Shima egg Zaki dafashi ki bare bawon ki aje a gefe

  2. 2

    Seki Yanka green beans,albasa, letus, ki soya Dan kalin turawa

  3. 3

    Seki Samu bowl me kyau ki zuba macaroni,soyayyen Dan kalin turawa, letus,albasa tumatir,egg,salt, sekisa mayonnaise ki juya shikennan ya hadu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AISHA M. AUWAL
AISHA M. AUWAL @4567nana
rannar

Similar Recipes