Cowslow (hadin cabbage)

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Tura

Kayan aiki

minti talatin
mutane biyu
  1. Cabbage
  2. Peas
  3. Carrots
  4. Green pepper
  5. Bama
  6. Maggi
  7. Sugar

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Ki yanka cabbage kanana

  2. 2

    Sannan ki wanke d gishiri

  3. 3

    Ki wanke green pepper ki yayyanka akan carrots
    Sannan ki wanke cucumber ki yayyanka kanana (Zaki iya ferewa idan kinaso)
    Sannan ki dafa peas dinki sbd Yana da tauri

  4. 4

    Ki wanke carrots ki kankare bayan seki gogeshi a magogi

  5. 5

    Sai ki hada abubuwan ki a bowl me Fadi ki dauko bama Maggi d sugar kisa (Maggi da sugar din kisa kadan)seki cakuda

  6. 6

    Kici da shinkafa ko Kuma kici haka

  7. 7

    Idan y nuna ki tsame ki zuba akan cabbage din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes