Coleslaw #kano state

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

#kano state

Tura

Kayan aiki

  1. Cabbage
  2. Carrot
  3. Bama
  4. Madara
  5. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu cabbage ki yanka shi siri siri se da carrot se ki wanke da vinegar ki sa a kwando ya tsane se kisa bama da madara da sugar bame yawaba ki zuba ki juya. Enjoy.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes