Tura

Kayan aiki

10mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Cabbage Medium
  2. 7 pcsCarrots
  3. 1Cucumber
  4. Bama
  5. Kwai
  6. 1 cupMacaroni
  7. Green pp
  8. Sugar kadan For d Taste

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Ki auna Ruwan Dafa Kwai kamar Haka

  2. 2

    Saiki zuba aciki

  3. 3

    Saiki Rufe

  4. 4

    Ki kunnah Kamar yadda kk gani

  5. 5

    Gayinan Yana ta nuna.. idan ya nuna zai kashe knashi alamon Ruwan ya kare.. ki bare ki aje agefe

  6. 6

    Ga abubuwan bukata

  7. 7

    Ki yayyanka Cabbage kanana

  8. 8

    Carrots ma haka

  9. 9

    Gayinan

  10. 10

    Ki zuba kayan dana lissafo, kisa Dan Sugar kadan for d taste. Kisa Maccaroni da kk dafashi

  11. 11

    Done wid my 2020 Coslow

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes