Masa a frying pan

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Bauchi

Masa ce nake son nayi takiyi nayi kokarin maidashi sinasir nan ma takiyi sai na soyata kamar wainar filawa

#tel

Masa a frying pan

Masa ce nake son nayi takiyi nayi kokarin maidashi sinasir nan ma takiyi sai na soyata kamar wainar filawa

#tel

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. Garin shinkafa kofi 3
  2. Yeast chokali 1
  3. Sugar cokali cin abinci 1,
  4. Gishiri
  5. Kanwa ko baking powder
  6. Filawa kadan

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Da farko na dauko garin shinkafata na saka masa dafaffiyar shinkafa kadan na na zuba yeast sugar da gishiri na kwabashi na ruoe na saka shi a waje me dumi ya tashi

  2. 2

    Bayan ya tashi na ga yayi ruwa na dan saka flour na daure na saka kanwa kadani na saka mangyada a frying pan non stick na zuba zuba kullin

  3. 3

    Bayan yayi na juya daya gefen ma ya soyu sai na sauke.aci dadi lapia taste dnsa kamar na asalin masa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

sharhai (2)

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Ki fadi yawan kayan hadin muji in da gyara sai a gyara saboda gaba kar taki yi Kuma. Amma tayi kyau Sosai ace in sameta yanzu da garin kulikuli

Similar Recipes