Juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara fere abarbaki ki cire bawan lemu dana kwakwa bayan kin cire

  2. 2

    Sai ki cire yayan cikin lemu sai ki hadasu waje daya tare da sugar kiyi blending bayan kin gama

  3. 3

    Sai ki tace ki saka flavor da kankara ko kisaka a fridge

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes