Orange mojito🥂

Fatima Goronyo
Fatima Goronyo @fatimagoronyo

Orange mojito🥂
Ana Sha for dinner or breakfast
Kuma yanada Dadi sosai

Orange mojito🥂

Orange mojito🥂
Ana Sha for dinner or breakfast
Kuma yanada Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mins
mutun daya
  1. yankaLemun 3
  2. Lemun tsami 1
  3. Mint leaves
  4. Sprite 1
  5. Melted sugar
  6. Kankara (ice block)

Umarnin dafa abinci

5mins
  1. 1

    Zaa samu manyan lemu guda biyu

  2. 2

    Se awanke ayanka su
    Ko asa cikin juicer amatse,
    In anyi hakanan se asa a cup

  3. 3

    Se asamu lemon tsami ayi slicing dinshi,
    Se asamu mint leaves awanke

  4. 4

    Zaki samu cup me kyau, kizuba kankara da lemun tsami, da mint leaves
    Se kizuba lemun ki da melted sugar. Shikenan kingama se sha, asha lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Goronyo
Fatima Goronyo @fatimagoronyo
rannar

sharhai

Similar Recipes