Shinkafa da kwai da kwai,da yaji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
  1. Dafaffar shinkafa
  2. Kwai da kwai soyayye
  3. Dakakken yaji
  4. Cucumber
  5. Soyayyen mai
  6. Tumatur
  7. Kabeji

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Ki zuba shinkafa Cikin kwano, sannan ki zuba kwai da kwai,k zuba yajin ki wanda yaji maggi,ki zuba mai

  2. 2

    ,ki wanke tumatur k yanka shi, sannan ki yanka kabejin ki ki wanke shi k zuba, k yanka cucumber ki,k yamutse

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes