Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara wake a cire dutsina da datti a dauraye sannan a markada.zaa kawo abin tatar koko sai a zuba markadan a tace ruwan sannan a zuba ruwan cikin ruwan tukunyar a rufe ba barta ta dahu sai a kawo ruwan dantsami a zuba cikin tukunyar zaaga tana dunkule wa sai a tace da abin tata koko a kulle kuma dan ruwan jikin ya fita sai a yanka yadda akeso a soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8764458



sharhai