Shinkafa da wake

Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332

Dadin ma ba magana. #1post1hope

Shinkafa da wake

Dadin ma ba magana. #1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mintuna
8 yawan abinchi
  1. 1Wake Kofi
  2. 2Shinkafa Kofi
  3. Dafaffen kwai
  4. Soyayen nama
  5. Salad
  6. Kabeji
  7. Karas
  8. Mai yaji
  9. Gishiri

Umarnin dafa abinci

50mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki tsince wakenki ki wanke ki dora a wuta yaita dahuwa

  2. 2

    Idan yayi taushi ki wanke shinkafa ki zuba

  3. 3

    Idan tadan dahu ki tace ki wanke kisake zuba mata ruwan zafi Wanda zai karasa dafata kisa gishiri

  4. 4

    Idan tadahu ki sauke

  5. 5

    Ki yanka kabeji da salad sannan ki goga karas

  6. 6

    Saiki zuba shinkafa da waken ki kisa mai da yaji sai kabeji da Karas da salad sai daffen kwai da soyayyen nama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332
rannar

sharhai

Similar Recipes