Ginger juice

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minute
10 servings
  1. Danyar citta
  2. Lemon Zaki Dana tsami
  3. Sugar
  4. Abarba da ruwa

Umarnin dafa abinci

30minute
  1. 1

    Zaki samu danyar citta da abarba dai dai yadda kike so sai ki niqa

  2. 2

    Ki matse lemon zaqi Dana tsami ki zuba ruwa da zuga ki juya har kiji yadda yayi makishikenan ki zuba kankara ko kisa a fridge asha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes