Cucumber nd ginger juice

miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985

A hada da abinchi

Cucumber nd ginger juice

A hada da abinchi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cucumber
  2. Danyar citta
  3. Sugar
  4. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke cucumber ki ki yanka a markada

  2. 2

    Sai wanke cittar ki itama ki markada

  3. 3

    Se ki tache ruwan ki hadu su guri da kisa sugar da kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985
rannar

sharhai

Similar Recipes