Tea da biridi

Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418

#OMN Inda kayan tea da kwai sai nayi tunanen bari insayo biridi inhadasu

Tea da biridi

sharhi da aka bayar 1

#OMN Inda kayan tea da kwai sai nayi tunanen bari insayo biridi inhadasu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ruwa
  2. Kanunfari
  3. Cita
  4. Girfa
  5. Madara
  6. Lefton
  7. Sugar
  8. Kwai
  9. Albasa
  10. Magi
  11. tafarnuwaCita da

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Nazuba kanunfari cita girma lifton Nazuba ruwa nabarsu sun Tafasa.

  2. 2

    Nafasa kwai nasa magi da albasa cita girfa sai nakuna wuta na dora abun suya sai nadiga Mai kadan Nazuba kwai najuya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

Similar Recipes