Lemon Tsamiya me cocumber

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Ena son lemon Tsamiya sosae nayi shine don me gida da xae dawo dg tafiya

Lemon Tsamiya me cocumber

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ena son lemon Tsamiya sosae nayi shine don me gida da xae dawo dg tafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Sugar
  3. Citta danya
  4. Kanunfari
  5. Girfa
  6. Yurangel
  7. Na'a na'a
  8. Cocumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na gyara Tsamiya ta n wanke na xuba ruwa n Dora ta na wanke na'a na'a n xuba n goga citta danya d cocumber na xuba na daka kanunfari d girfad yurengel n xuba n barsu suka tafasa sosae

  2. 2

    N sauke na tace nasa sugar nasa flavour nasa a fridge yy sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes