Moimoi da souce na Kayan ciki

HafsatMasokano
HafsatMasokano @mrsbomoikitchen64

Yummy yummy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1h 30min
3 servings
  1. 3 cupWake
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Kayan ciki
  6. Tattasai
  7. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

1h 30min
  1. 1

    Da farko zaki wake waken ki kicire dusar kisan attarugu albasa tattasai kiyi blending kisa kayan dando mai ki kolla kisa a kan wuta

  2. 2

    Ki yan albasa kisa mai ki daura Akan kibarshi ya dan soyu kisa attaru kisan kayan dan dano ki ki kawu kayan ciki kizu ba kisa ruwa kadan kibarshi ya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HafsatMasokano
HafsatMasokano @mrsbomoikitchen64
rannar

Similar Recipes