Cupcakes

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

🍰 cake akwai dadi sosai hardae idan yayi taushi 😋😋

Cupcakes

🍰 cake akwai dadi sosai hardae idan yayi taushi 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Butter
  2. 6Kwai
  3. Sugar cup1
  4. Flour cup2
  5. Baking powder ¹/² teaspn
  6. Baking soda Yar kadan
  7. Flavor 1spn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daukho wankakken tasarki saiki saka butter da sugar kiyita juyawa har yayi taushi kamar cream

  2. 2

    Sanna ki saka kwai da flavor da baking soda and baking powder saiki sake juwasu saiki saka flour

  3. 3

    Zaki yita juyawa har yayi taushi saiki saka a abun gashi ki gasa shi idan yayi yanda kike so saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

sharhai

Similar Recipes