Eggless cake

Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

Ban taba tunanin cake din nan zaiyi dadi sai da nayi kuma kam alhamdull yayi sosai sosai 😅

Eggless cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ban taba tunanin cake din nan zaiyi dadi sai da nayi kuma kam alhamdull yayi sosai sosai 😅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada duka ingredients dinki harda ruwa

  2. 2

    Saiki saka a oven mai zafi ki gasa bayan kin gasa saiki cire shi a pan dinki

  3. 3

    Saiki saka whipped cream in kina so in kuwa baki so kici haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Similar Recipes