Doughnut

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

Alhamdulillah naji dadinsa sosai a breakfast

Doughnut

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Alhamdulillah naji dadinsa sosai a breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFilawa
  2. 1 tbspSugar
  3. Salt kadan
  4. 1 tbspButter
  5. 2 tbspMadara
  6. 1 tspYis
  7. Ruwan dumi kadan
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nahada Komai na kwaba kar yyi ruwa kar yyi karfi nabarshi yadan tashi sannan na fidda shapes din

  2. 2

    Na barshi yakara tashi kamar minti 20 nasa mai na soya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes