Turkish flat bread with suya source

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yanada dadi nayisa a breakfast ne gaskiya munji dadinsa nida iyalina

Turkish flat bread with suya source

Yanada dadi nayisa a breakfast ne gaskiya munji dadinsa nida iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 2 tbspSugar
  3. 2 tbspYeast
  4. 2Madara sachet
  5. Gishiri kadan
  6. 2 tbspMai
  7. cupRuwan Dumi half
  8. Albasa
  9. Attaruhu
  10. Tattasai
  11. Kayan kanshi
  12. Kayan Dandano
  13. Karas
  14. Suya(tsire)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihadasu dukka kizuba a mixer ki kwaba yayi kyau sosai se kibari yatashi inyatashi se ki murza da abun murji yazama lafe lafe se kigasa a fan shikenan kingama sekisa Mai kisa mata na'ana'a kidan shafa ajiki

  2. 2

    Se sos nayanka albasa na manya manya se attaruhu se nasa albasa a Mai yadan soyu se nasa attaruhu nasa Karas nawa nadan soya se nasa kayan Dandano da kayan kanshi se nakawo suya ta wato tsire Nazuba akai najuyasu se nakawo tattasai na yankakkiya Nazuba se nakashe wutana shikenan kingama se ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
In zo muchi, Abinchin gargajiya akwai dadi :yum

Similar Recipes