Custard

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Nayi wannan hadin ne a matsayin abinci rana Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae #Hi

Custard

Nayi wannan hadin ne a matsayin abinci rana Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae #Hi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Garin Custard cokali 2
  2. Sugar
  3. Madara
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dama garin Custard d ruwa Amma Kar yy ruwa sosae sae ki Dora ruwa edn y tafasa sae ki xuba akae ki juya kisa Madara d sugar ki juya kishas

  2. 2

    Sae n soya doya naci dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes