Tura

Kayan aiki

  1. Flour 2mudu
  2. 6 cupsSugar
  3. Baking powder (optional)
  4. Ruwan dumi
  5. Mai
  6. 3 tspYeast
  7. 2Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a tankade filawa a zuba a babbar roba, sannan a zuba butter a yamutse se ko Ina yaji butter.

  2. 2

    Se jiqa sugar cikin cup da ruwan dumi tare da yeast,idan ya narke se zuba acikin filawa ayita murzawa har ta hade.

  3. 3

    Idan ta hade se a samu wuri me tsafta Wanda idan Ana buga fulawar baze fashe ba,se ayita bugata har tayi laushi,se a ajiye zuwa 5mins.idan kinada Doughnut cutter se kiyi amfani da ita wurin cire doughnuts din.

  4. 4

    Idan 5mins yy Kika dauko zakiga ya fara tashi,seki samu kwalba kina debo kwabin kina murzawa se ya kwanta se kisa cutter ki cire kisa a ture,ki ajeshi wurin da keda dumi sbd ya qara tashi.

  5. 5

    Se a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

Similar Recipes