Kayan aiki

  1. 1Taliya
  2. 1Wake gwamgwani
  3. Kayan miya
  4. Maggi
  5. ,salt,
  6. spices and curry
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a tafasa wake ya tafasu sosai,yadauko nuna a sauke a tsane.Sannan a tafasa taliya a tsane

  2. 2

    Azuba Mai a wuta da Albasa,sannan kayan miya,a soya sama sama,sai a tsai da ruwa,kisa maggi,da Spices,

  3. 3

    Abarshi ya tafaso sannan,asa wake abarshi yakara dahuwa,sannan a da taliya arufe a barshi yakarasa dahuwa.aci dadi lfy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
rannar
Samaru Zaria,Kaduna

Similar Recipes

More Recommended Recipes