Tura

Kayan aiki

  1. Taliya daya
  2. Kayan Miya
  3. 5Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a soya kayan Miya sannan asa kayan qamshi da maggi se a zuba ruwa a bari ya tafasa

  2. 2

    Daga nn seki zuba taliya ta tafaso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes