Taliya da wake da miya kifi

Mmn Khady
Mmn Khady @cook_17478282
Zaria

Yarana naso abinci da wake

Taliya da wake da miya kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yarana naso abinci da wake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Wake
  3. Tumatur
  4. Tatasai
  5. Kifi
  6. Albasa mai lawashi
  7. Magi
  8. Mai
  9. Kabeji
  10. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nadamafa wakenan daba naajeshi gefe na rufe

  2. 2

    Na zuba ruwa arukuya da yayi zafi na zuba taliya da gishiri kadan

  3. 3

    Da tayi na tsameta akwado na juye a kula

  4. 4

    Na zuba mai atukuya da albasa dayayi zafi albasa tasoyo sama2 na juye jajaje kaya miyana nazuba soyaye kifina da su maggi shikenan nayanka kabeji da cucumber 🙌

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn Khady
Mmn Khady @cook_17478282
rannar
Zaria
ina fariciki naga na iya girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes