Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Dafaffen wake
  3. Kayan miya
  4. Mai
  5. Magi
  6. Citta
  7. Tafarnuwa
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yi grating din kayan miyark ki aje gefe,ki daka tafarniwa ki ajiye gefe

  2. 2

    Sai ki zuba mai a tukunya, ki saka albasa y soyu,sai ki zuba garin citta da farnuwanki,sai ki zuba jajjagenki akai,idan y soyu sai kiyi sanwa

  3. 3

    Ki saka curry da kayan maginki ki saka dafaffen wakenki ki rufe su tafasa.

  4. 4

    Sai ki kawo taliyarki ki zuba akai ki rufe,bayan minti 2 ki bude ki motsa waken da taliyar su hade,sai ki zuba yankakkiyar Albasa akai ki rufe,ki barta ta ida dafuwa.sai ki sauke,

  5. 5

    Aci da dumi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes