Tura

Kayan aiki

45mins

Umarnin dafa abinci

45mins
  1. 1

    Da farko dai na wanke attarugu na nayi greating sannan na dauko tukunya ta mai tsafta na zuba manja da mangyada. Bayan nan sai na zuba Kayan biya na zuba Kayan miya

  2. 2

    Sai na tsaida ruwana yanda zai isheni na saka maggi,Kayan kamshi. sannan na dauko gyararren wake na zuba a ciki na saka baking powder yar kadan domin in samu sauqin dafa waken na rufe zuwa 20 min

  3. 3

    Bayan 30 min wake na yayi daidai yadda zan zuba taliya su dahu tare to Dama a gefe INA da wankakken kifina sai na zuba shi a kan waken na zuba taliyar na rage wuta na rufe

  4. 4

    Bayan yan mintuna na duba naga taliya na ta dahu sai na zuba alayyahu na jujjuya sai na kashe wuta domin alayahhun ya turara sai na rufe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Nabeel Kitchen 🍔🌭🍖
rannar
Kaduna state

Similar Recipes