Fried potatoes with fried egg

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

#Lunchbox very simply for breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mnt
2 servings
  1. Potatoes 10
  2. eggs, 2
  3. Maggi
  4. Albasa 1
  5. Oil
  6. Salt

Umarnin dafa abinci

50mnt
  1. 1

    Ki fere dankali ki yanka ydd kkso ki wankeshi ki tsane ki samu gishiri ki barbada masa

  2. 2

    Kixuba mangyada a Pan idan yy xafi kixuba dankalinki ki barshi y soyu
    Sai ki kwashe

  3. 3

    Ki fasa kwai ki xuba maggi ki kadashi ki xuba mai kadan a Pan kixuba kwai idan bari daya y soyu sai ki juya dayan shkn
    Sai ki xubawa yara a lunchbox da dankalin d kwan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes