Stir-fried Sweet Potatoes

Shaqsy_Cuisine
Shaqsy_Cuisine @shaqsy_cuisine
Adamawa state

Hanyar sarrafa dankalin hausa saukake,ba soyawa da fate ba kawai,yana da dadi

Stir-fried Sweet Potatoes

Hanyar sarrafa dankalin hausa saukake,ba soyawa da fate ba kawai,yana da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sweet potatoes
  2. Pepper(borkono)
  3. Seasonings
  4. Water
  5. Onions
  6. Curry
  7. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko
    Ki wanke dankalin ki da bawon shi
    Kar ki fere 🍠🍠🍠🍠🍠
    Ki yanka kowanne ki rage mishi girma kamar haka 🍠
    Ki sa a tukunya ki barbada gishiri da curry
    Ki sa ruwa ki rufe ki barshi ya dahu
    Bayan ya nuna ki sauke
    Ki bare bawon
    Sai ki yayyaka shi kamar square shape
    Ki dora pan ki zuba mai kadan
    Ki kawo dankalin ki zuba
    Ki jujjuya na minti kadan haka
    Ki zuba yakakken albasa a kai da maggi kadan da dan curry da yajinki/barkono ki jujjuya ki rufe ya turara!

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shaqsy_Cuisine
Shaqsy_Cuisine @shaqsy_cuisine
rannar
Adamawa state
Foodie😄❤️Loves cooking 🥘 and baking🍰
Kara karantawa

sharhai (4)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
I am just imagining the flavour that onion would give this delicacy 🥰

Similar Recipes