Fried sweet potatoes with onion sauce

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai sweet potatoes yana daya DG cikin favorite dina 😋😍 #ramadansadaka

Fried sweet potatoes with onion sauce

Yanada dadi sosai sweet potatoes yana daya DG cikin favorite dina 😋😍 #ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sweet potatoes yadda kike bukata
  2. Mai na suya
  3. Gishiri kadan
  4. Mahadin sauce
  5. Albasa 1 babba
  6. 1Attaruhu
  7. 4Tattasai
  8. Tumatur 1 karami
  9. Seasoning
  10. Spices
  11. Mai 3tbp

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki wanke ki barbada masa gishiri ki ajiye gefe ki Dora mai a wuta yayi zafi saiki soya idan yayi saiki kwashe a cikin flask idan kina so yayi laushi daga kin kwashe dga cikin mai to ki juyeshi cikin flask tiririn nan zaisashi yayi laushi sosai yafi dadi

  2. 2

    Zaki yayyanka albasarki ki wanke ta ki ajiye gefe ki wanke tattasai,tumatur d kuma attaruhu kiyi greating dinsu zaki hada da albasa kadan itama kiyi greating dinsu tare

  3. 3

    Saiki dora mai a wuta yayi zafi sai ki juye dukka albasarki a ciki ki barshi harsai albasar tayi laushi tadan risina saiki juye pepper mix dinki akai wato hadin attaruhu d kkyi greating

  4. 4

    Ki zuba seasoning d kuma spices ki juya sosai idan tayi saiki sauke aci dadi lpy ngd sosai😍

  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes