Potatoes finger

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Alhamdulillah for everything 🥰🤩 breakfast idea 💃 bismillahn ku dukka 😍

Potatoes finger

Alhamdulillah for everything 🥰🤩 breakfast idea 💃 bismillahn ku dukka 😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Fulawa
  5. Bread crumbs
  6. Kwai
  7. Maggi
  8. Thyme
  9. Pepper mix spice
  10. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalin ki ki dafashi da gishiri dahuwa sosai yy lugub, saiki tsane ki mashing dinshi da masher ko cokali, saiki zuba masa jajjage attaruhu da albasa kisa seasoning da kuma spice dinki ki juya sosai

  2. 2

    Saiki sa hannu kina gutsira ki mulmulashi sannan saiki daura akan rolling board ki murzashi har sai yayi tsayi saiki barshi hk Zakiyi a sauran harki kammala

  3. 3

    Saiki samu flour kisa maggi kadan ki jujjuya, saiki dakko dankalin ki ki saka ciki ki jujjuya sosai ko ina y samu kiyi musu hk a sauran, saiki fasa kwai ki kadashi, ki dakko dankalin ki ki saka ciki ki juya ko ina y samu harki kammala

  4. 4

    Saiki saka su a ciki bread crumbs ki jujjuya ko ina y samu saiki soya a hot oil har sai yayi golding brown 🥰

  5. 5

    😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes