Egg muffin

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Yanada dadi ba kullum muyi ta cin soyayye dafaffeba

Egg muffin

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Yanada dadi ba kullum muyi ta cin soyayye dafaffeba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5eggs
  2. 1tspn black paper
  3. 1tspn salt
  4. 4 tbspnmilk
  5. Red paper
  6. Green paper
  7. Carrot 2
  8. Onion 1
  9. Oil
  10. Cheese

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga ingredients din

  2. 2

    Dafarko za a grating din carrot sannan a yanka albasa a yanka koren tattasai da red paper

  3. 3

    Sai a dora pan a wuta asa mai kadan sannan a kawo albasa a zuba adan bata tsoro Sai akawo carrot azuba

  4. 4

    Ajuya sannan azuba green paper da red paper ajuya asa gishiri da black paper a juya zuwa minti biyar

  5. 5

    Idan yayi sai a sauke sannan a kawo cheese a zuba akai

  6. 6

    Sai a dakko hadin carrot din a hade da kwan ajuya sosai

  7. 7

    Sai adakko wani bowl din a fasa kwan aciki asa gishiri da black paper ajuye madararma aciki sai akada sosai

  8. 8

    Bayannan sai ashafa butter ajikin cups din sai azuba hadin sannan asa a oven ayi baking

  9. 9

    Idan ya gasu shikenan sai a sauke 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes