Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Yoghurt 🥛500ml
  2. Inaci 🍪
  3. Ice cubes 🧊
  4. Apple 🍎2
  5. Seedless grapes 🍇
  6. 1/2Grated coconut🥥
  7. 1/4Sugar

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki yanka fruit dinki a cube daidai size in da kike so sai a goge coconut

  2. 2

    Sai ki zuba sugar, yoghurt, ice aciki ki juya sai ki saka a fridge zaki iya saka favourite flavours dinki butnafison nawa natural 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

Similar Recipes