Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. 1 cupcondensed milk
  2. 1 cupsugar
  3. 1 cupgrated coconut
  4. 1 cupcoconut milk
  5. 6eggs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zamu samu bowl muzuba coconut milk,condensed milk,eggs coconut muhadasu gabadaya mujuya

  2. 2

    Se muzuba sugar finmu a bowl din da zamu yi steaming dinshi mudafashi,idan yadahu se muzuba ruwa a dukunya musakashi aciki tsawon minti 50

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umdad_catering_services
Umdad_catering_services @cook_15072935
rannar
Kano state Nigeria
A foodie, a cook and an outstanding full house wife who wants to make a difference in making the complex simple!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes