Wasawasa da wake

Zainab Salisu
Zainab Salisu @ZEENASS

#abinci mai saukin kudi

Wasawasa da wake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#abinci mai saukin kudi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
3 yawan abinchi
  1. 1 cupWasawasa
  2. 1/4 cupWake
  3. Mai gyada
  4. Garin yaji
  5. 1Magi
  6. Salt ½teaspn
  7. Ruwa madaidaici

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Na tafasa wake na aje gefe daya

  2. 2

    Sai na dora ruwa na zuba wasawasa na barshi 4 10mint,sai na zuba waken dana tafasa,ya kara damuwa na mint 5.na wanke shi kafin na maida ta bisa wuta,na zuba gishiri kadan,ta kara mintina domin ta dahu sosai.

  3. 3

    Masha Allah,wasawasa ta dahu,sai na zuba man gyada da garin yaji sai magi star.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Salisu
rannar
Alhamdulillah, ina alfahari da girki.!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes