Sultan chips

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Hmmmm Karin safe ya sauka aci Dadi lfy

Sultan chips

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Hmmmm Karin safe ya sauka aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 10Dankalin turawa
  2. Tattasai daya,tarugu daya, albasa daya
  3. Man suya
  4. Maggi daya, gishiri,curry& spices
  5. Carrot daya
  6. Kwai biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6

    Zaki fere Irish ki soya idan yasoyu ki kwashe

  7. 7

    Kijajjaga kayan tattasai dinki kiyanka albasa da carrot ki ajiye gefe

  8. 8

    Kidora pan ki sa Mai kadan saiki zuba yankakkar albasa da carrot dinki

  9. 9

    Saiki soya sama sama kisa gishiri kadan, maggi da curry nasa knorr spices

  10. 10

    Kijujjuya saiki zuba jajjagen ki Shima kisoya sama sama

  11. 11

    Saiki dauko Irish naki kizuba kijujjuya ki fasa kwai kisa a ciki

  12. 12

    Kada kijuya sai yafara soyuwa saiki jujjuya shi da kyau har yayi duka kiyanka cucumber kisa shikenan 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes