Dafadukan indomie with fried egg

Aisha Lawal Ibrahim
Aisha Lawal Ibrahim @Amish
Kaduna

Nayishene domin Karin safe

Dafadukan indomie with fried egg

Nayishene domin Karin safe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 minutes
Mutane biyu
  1. Indomie
  2. Kwai
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Mai
  8. Albasa me lawashi
  9. Kori

Umarnin dafa abinci

20 minutes
  1. 1

    Zaki gyara kayan miyanki ki jajjaga

  2. 2

    Saiki sa mai a tukunya kisoya da albasa intayi ja saiki sa kayan miyanki dakika jajjaga sudan soyu kadan saiki sa ruwa yadda kikeso me romo ko bame romo ba kikawo Maggi kisa da Maggi indomie din da kori kisa kirufe yatausa

  3. 3

    Zaki kawo indomie dinki kisa tare da Albasa me lawashi kirufe har sai ya dafu

  4. 4

    Zaki fasa kwai a roban ki,kikawo Maggie kori kisa,kisa yajinki kadan,kiyanka Albasa kisa saiki kada kwanki

  5. 5

    Bayan indomie din ki ta dahu saiki sauke ki daura frying pan kasa mai,kikawo kwanki ka juya saiki zuba,in dayan bangaren yasoyu saiki juya kisauke

  6. 6

    Saiki juye indomie dinki a plate kikawo soyayyen kwanki kidaura a sama saici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Lawal Ibrahim
rannar
Kaduna

Similar Recipes