Chips with chicken sauce

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Girkine mai sauqin yi ga Karin kumallo

Chips with chicken sauce

Girkine mai sauqin yi ga Karin kumallo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa guda 5 manya
  2. Naman Kaza tafasashiya
  3. 5Tarugu
  4. 2Albasa
  5. 3Tattasai
  6. 2Tumatur
  7. Curry
  8. Thyme
  9. 2Knorr cube
  10. Gishiri
  11. Mai
  12. Citta
  13. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki yankashi,sai ki wanke.
    Ki saka gishiri,sai ki soya a mai.

  2. 2

    Ki gyara kayan miyarki,kiyi grating dinsu.

  3. 3

    Sai ki yanka albasa ki aje gefe.

  4. 4

    Ki daura pan awuta,ki saka mai aciki,ki saka thyme,ki saka tafarnuwa da citta.sai ki zuba kayan miyarki,kiyi soya su

  5. 5

    Sai ki zuba yan ruwan sanwar kaza kadan.ki saka kayan maginki,da curry,sai ki saka naman kazarki aciki.ki kawo albasa ki saka sai ki motsa.

  6. 6

    Ki rufe ta zuwa minti 5 tayi,sai ki sauke.

  7. 7

    Aci wnn chips din da sauce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes