Jollof rice da yalo (garden egg jollof rice)

Kabiru Nuwaila sani
Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb

Ynx dai season ne na yalo and ni bana iya cinshi danye sai dai Cook so nace bari in gwada a rice da a miya nace sakawa kuma na samu result mai kyau kamar dai yadda kuke gani😌🤌

Jollof rice da yalo (garden egg jollof rice)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ynx dai season ne na yalo and ni bana iya cinshi danye sai dai Cook so nace bari in gwada a rice da a miya nace sakawa kuma na samu result mai kyau kamar dai yadda kuke gani😌🤌

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Rice 1 medium bowl
  2. Slice yalo
  3. Jajjagen kayan miya : albasa,tarugu,tattasai, garlic, ginger, shambo
  4. Seasonings irin ra'ayin ki
  5. Green beans
  6. Meat
  7. Vegetables oil
  8. Cent leaf n curry
  9. 3Carrot like

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke rice dinki ki barshi a colender ya tsane

  2. 2

    Acikin tukunyar ki, ki saka mai ki yanka albasa in ya dauko soyuwa ki saka dodoyarki su soyu tare sai ki zuba jajjagen ki, ki juya sai ki zuba tafasasshen naman ki aciki

  3. 3

    In ya fara soyuwa sai ki zuba green beans dinki da carrot sai kuma rice ki juya su in tafa soyuwa sai ki saka ruwa dai dai Wanda zai dafamiki shinkafar ki ya dagan ta da shan ruwan ta

  4. 4

    Daga nan sai seasonings da curry 🥘sai a rufe

  5. 5

    Idan ta kusa tsanewa sai zuba yalon ki zaki iya kara albasa tare ki jira ya tsane 😋😋 aci lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

sharhai

Similar Recipes