Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zogale
  2. Tomatoes
  3. Sweet pepper
  4. Onion
  5. Beans cake(kuli)grended
  6. Granded pepper
  7. Maggi
  8. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki tsige zogalen sannan ki wanke ki zuba a wuta da ruwa.

  2. 2

    In tadahu kijuye a gwagwa.

  3. 3

    Sai kiyanka tumatur da tattasanki da albasa

  4. 4

    Sai kuzuba zogalen a kwano kizuba sauran kayan hadin da maggi sai ki cakuda sai kici.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
UMMUL YAMEENAH's Cuisine
on

Comments

Similar Recipes