Bow tie buns

#kanostate recipe is soooo special that I want share with you,it's free recipe from my online classes.😍
Cooking Instructions
- 1
Zaki tankade flour dinki ki zuba a kwano mae dan zurfi
- 2
Ki zuba half tbsp yeast
- 3
Ki zuba 2tbsp na madarar gari Idan kuma zaki kwaba da warm water milk saeki zuba 1tbsp
- 4
Kisa 1tsp sugar
- 5
Kisa half tsp salt
- 6
1/4tsp baking powder
- 7
Saeki juya sosae dry ingredients din su hade
- 8
Ki zuba 1tbsp na veg oil
- 9
Ki zuba 1tbsp na melted butter itama
- 10
Muna bukatar kwae guda daya Amma da rabi zamuyi amfani rabin kuma muyi egg wash dashi
- 11
Saeki ki fasa kwanki a bowl daban ki kada ki zuba rabi a kwabin buns dinmu
- 12
Saeki zuba warm water half cup ki kwaba,zaki iyah kwabawa da warm milk mah
- 13
Ki kwaba sosae har sae ya baki soft dough sannan kiyi kneading dinsa for 5min or 8min,kisa leda ko murfi ki rufe sannan kisa a rana ko warm place y tashi for 40min
- 14
Idan y tashi saeki kara kneading ki raba dough din into 7pcs or 8pcs balls
- 15
Saeki dauki ball daya ki shafa flour kiyi rolling dinshi circle
- 16
Kisa plate karami gurin cire circle shape din dan suyi size daya
- 17
Saeki saka filling dinki a ciki 1tsp,zaki iyah amfani da minced meat,chicken ko fish
- 18
Saeki shafa ruwa a bakin ki ninke kamar zakiyi meatpie
- 19
Kisa wuka ki yanki kadan daga gefe kamar hka
- 20
Shima dayan side din ki yanki kadan kamar hka
- 21
Saeki ninke saman kisa ruwa a bakin sannan ki kara dora dayan akae kamar hka
- 22
Saeki dakko na kasan ki dora a saman kamar hka zakiga y baki bow tie shape
- 23
Saeki shafa butter a baking trye ki jerasu kamar hka
- 24
Sannan ki dakko ragowar kwanmu ki shafa a saman ko wane buns
- 25
Saeki zuba habbatussaudah(black seeds)a tsakiya kamar hka
- 26
Sannan ki barbada kantu/ridi (sesame seeds) a gefe da gefe kamar hka
- 27
Sae kiyi preheating oven dinki ki saka kiyi baking at low heat amma da wutar kasan kawae zakiyi idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden, idan kika cire saeki shafa butter a saman sannan ki rufe da towle hkan zaesa ya kara laushi.
- 28
Our bow tie buns is ready to enjoy💃💃💃❤
- 29
D inside hmmm😋😋😋
Similar Recipes

Hamburger buns


Buns for Sliders


Cinnamon buns


British (Lancashire) - Oven Bottoms


Fluffy Buns for Hot Dogs 🌭 / Sandwiches or Burgers 🍔


Challah


Hamburger Buns (Very Soft)


Time to Challah (holla)


Tibetan Steamed Buns (Tingmos)


Ham And Cheese Cupcakes


Hong-Kong Style Pineapple Buns (菠蘿包)


Sesame Seed Hamburger Buns


Black Sesame Anpan Flavoured with Brown Sugar (Bread Rolls Filled with Beans Paste)


Carmelas pretzel bits


Triangle buns


Taco Soup


Soft Buns for Sandwiches


Twisted Egg Bread


Yemeni Honeycomb Bread


Small Baked Curry Bread


Hokkaido Milk Buns


BC SOUR CREAM CHOCOLATE CAKE WITH LOCAL STRAWBERRY PRESERVES & CHOCOLATE GANACHE


Mini Buns | One-Bite Dinner Roll


Soft and fluffy dinner roll buns


Soft and Fluffy Apple Ring Bread Using a Bread Machine !


Cowboy Cookies (gluten free / vegan)


Caramel Rolls


TL's Homemade Soft Pretzels


No-Rise Overnight Cinnamon Rolls


Sweet Bread Rolls

Comments (5)