Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. kubewa bushashiya
  2. manja
  3. daddawa
  4. wake
  5. kifi
  6. attarugu
  7. albasa
  8. garlic
  9. maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki daka daddawa da wake kiyi grating tarugu da tattasai da garlic

  2. 2

    Seki zuba a tukunya kisaka soyayyan manja kizuba ruwa ki dora a wuta

  3. 3

    Kibarshi ya dahu sosai kisaka magginki kikara bari ya dahu

  4. 4

    Seki dauko kubewarki ka kada sannan ki zuba kifinki ki rufe ta dahu na minti biyar

  5. 5

    Seki sauke kiyi serving da kowanne irin tuwo nidan naci da tuwon semo

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Comments

Similar Recipes