Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Noodles
  2. Eggs
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Attaruhu
  6. 2cubes
  7. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya ki wanke.kwai ki kulla a leda ki jefe ki zuba oil ki rufe

  2. 2

    Idan ya tafasa kisa indomie.kisa spices dinta kisa Maggie

  3. 3

    Ki jajjaga kayan miya ki zuba ki yanka albasa ki zuba ki gauraya har ya nuna

  4. 4

    Sai kiyi serving da black tea

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes