Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 2 cupsFlour
  2. 6Eggs
  3. 1 cupSugar
  4. 250 gButter
  5. 1 tspVanilla essence
  6. 1 tspBaking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki juye butter a bowl,ki saka sugar da eggs ki buga da mixer,zaki iya yi da hannu,ki buga har su hade jikinsu,sai ki saka flavor ki tankade flour ki auna 2 cups ki juye ki ci gaba da bugawa daga karshe sai ki saka baking powder.Zaki dure a babbar leda ki fasa bakin ledar.

  2. 2

    Zaki samu gwangwaninki(nayi cup cakes)ki shafe da mai ki ri ga tatse kwabin cake dinki a cikin gwangwanin,ki zuba yafi rabi kadan amma karki cika.

  3. 3

    Sai ki jera akan baking tray ki saka a oven,ki gasa,amma tin kafin ki fara aikin zaki kunna oven din ya dau zafi.

  4. 4

    Zaki samu cake mai laushi da dadi.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Jahun's Delicacies
on
Kano,Danladi Nasidi Estate.
Sadiya Salisu Jahun,was born and brought up in kano,an Msc.holder on Agricultural Extension,i love cooking and i think to be a great chef you have to be a great teacher, i love doing classes with people who loves and enjoy food,bringing them all around one table to speak.
Read more

Similar Recipes