Cooking Instructions
- 1
Kitankade fulawa da rariya, kisamu roba wadatacciya kizuba, kisa yis fmda baking powder da gishiri kadan. Sai kisa warm water ki kwa6a. Idan kika gama kwa6awa sai kisa marfi ki rufeshi aguri me dumi. Idan yatashi sai ki hada murhun gawayi kisa marfin tukunya akai, idan ya dauki zafi sai kidinga dibowa kina mannawa akan marfin tukunyan.
- 2
Idan yagasu sai kicire, haka zskiyi tayi harkigama. Sai ki yanka cocomber da cabbage, ki daka kuli kuli.
- 3
Sai kizuba a plate kibarbada grain kuli, kisa mangyada kizuba su cabbage. Gurasa akwai dadi munasonta nida megidana
Similar Recipes
-
-
Puff puff me sugar with zobo Puff puff me sugar with zobo
I so much like cincin me and my kidsMomyn Areefa
-
-
-
Chicken tandoori Bread Chicken tandoori Bread
Tandoori chicken bread .must try #eidkaypakwan Shane Fathimah -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6642258
Comments