Tuwan masara miyar kuka da jayin daddawa
Steps
- 1
Za a dora ruwa atukunya idan ya tafasa za a dibi garin wani mazubi da dama da ruwan sanyi sai a ruda a tafasashshen ruwan a tufe ya dahu sosai sai a tuka dawani gari yayi daidai sai a rufe a bar shi ya turara sosai sai a kwashe.
- 2
Za a zuba manja a tukunya asaka albasa ya soyu sai a tsaida ruwan miyar.azuba dakakkiyar daddawa da citta da kaninfari idan anason wake anasakawa sai bar shi har daddawar ta dahu idan ta dahu sai a zuba magi da gishiri su Kara dahuwa sai kada kuka.
- 3
Aci da yajin daddawa ko haka.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Muniswari.G
-

Dave Vishakha
-

Garima Mayur Mangwani -

Dave Vishakha
-

Sanuber Ashrafi
-

Hakka noodles with ground chicken
Sarvat Hanif
-

summerplace
-

Boca de Fogo
-

summerplace
-

Boca Brad -

Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Caramelized popcorn#authorsmarathon
Catherine Njoki
-

Coconut and Lemon oil for a good skin
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Ummu Auwab
-

Yello macaroni with dry cat fish sauce
rukayya habib
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Hussaina Abdullahee
-

summerplace
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6642268








Comments