Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 5 cupsoybeans
  2. Alum
  3. Tarugu& tattasai
  4. Onion
  5. Cabbage
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly, zaki gyara waken suya kicire duwatsun da yake ciki, sai ki wankeshi sosai, sai kikai amarkashi. Bayannan sai kisamu babbar roba mai kyau ki juye kullun,sai kisa ruwa kisamu gyelle Ki matseshi, kizuba tukunya kifara dafawa

  2. 2

    Sai kizuba jajjagen da kikayi aciki

  3. 3

    Saannan ki motsa,sai ki rufe tukunyar ya tafasa. Sai ki jika alum dinki ki aje gefe,da Zarar awarar ya fara tafasa sai Ki zuba ruwan alum din ki rufe tukunya, kinayi Kina kara zuwan alum din kadan kadan

  4. 4

    Zakiga ya kama jikinsa

  5. 5

    Sai ki kwashe ki zuba acikin buhu

  6. 6

    Sai ki matseshi, ki kulle kuntashi ya tsane na kamar minti biyar

  7. 7

    Zakiga ya kama jikinsa

  8. 8

    Sai kiyankashi yanda kikeso

  9. 9

    Kisa Maggi da gishiri sai kisa ruwa kadan ki motsa

  10. 10

    Sai ki aza mai yayi zafi, Ki zuba awarar Ki fara soyawa har ya soyu yayi golden brown

  11. 11

    Bayan kingama sai ki aje gefe

  12. 12

    Zaki yanka cabbage da albasa dinki kiaje gefe,sai ki jajjaga Tarugu da tattasai, sai ki zuba mai kadan kifara soya jajjagen

  13. 13

    Sai kisa Maggi da gishiri, kinayi Kina motsawa,sannan sai ki zuba cabbage da albasa ki soyasu na kamar minti daya, sannan sai ki zuba awarar ki motsa, sai ki kwashe

  14. 14

    Serve and enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Fatima Ummi Tunau
on

Comments

Similar Recipes