Share

Ingredients

  1. Kaza
  2. 4Tarugu
  3. 3Tattasai
  4. 1/2Albasa1
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Garlic powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Aza tukunya kisa dan mai kadan ki zuba kayan miya ki soya sama sama sai ki zuba ruwa da Maggi da gishiri da dan thyme da garlic powder ki rufe tukunyar sai ruwan sun fara ragewa sai ki dauko kazar kisa ki rage wuta,ki barta ta dahu. Shike nan asha lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aliyu
Amina Aliyu @dogondajiamina
on
Sokoto
I'm Amina Aliyu dogondaji I love cooking and I like creating new dishes hmm making kwalama is what i like d most.
Read more

Similar Recipes