Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Wash our fish well with lime nd boil it with garlic,ginger,nd our spices after u boil it get it down put it in collender bcox we don't need water anymore

  2. 2

    Then grand our redbell pepper nd onion,after dat put our oil in or fring pan put our granted redbell nd onion fry it for about 3mins

  3. 3

    Then removed all d pins of our fish sai ki marmasa shi da hannunki ki saka lemon sami da wannan su albasartaki sai ki ruba a ciki ki ta guyawa har sai ya hade jikinsa komai yaji ki saka maggi amma kada

  4. 4

    Then sai ki kara saka lime dinki a ciki hadin kifinki sai ki fasa egg dinki guda daya a ciki ki juya

  5. 5

    Sai ki mulmula hadaden kifinki duk shape din da kike so,sai ki kada egg a wani bowl din daban ki kada,sai ki dauko wannan mulmulanlan kifin ki saka a cikin kadandan kwanki sai ki kara saka wa a bread scrum din ki

  6. 6

    Sai ki daura manki a deep fryer ko dai wani Abu mai xurfi ki saka kifinki a ciki ki rage wuta sbd kar ciki yaki soyuwa a hankali har ya soyo

  7. 7

    You can used your green pepper to decorate it thanks

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Aisha Abdullahi
Aisha Abdullahi @cook_15397138
on

Comments (3)

Fatima
Fatima @teama_123
Wow dis is nice I have always wanted recipe 4 fish saboda karnin shi na hawa kai, hop karnin zai rage

Similar Recipes