My plantain sandwich

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

#myplantaincontest#katsina it was so delicious

My plantain sandwich

#myplantaincontest#katsina it was so delicious

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3Plantain
  2. 5Egg
  3. Lettuce slice ukku
  4. Oil cup1
  5. Maggi biyu
  6. Ruwa cup daya
  7. Green pepper

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu plantain dinki ki bareta ki yanyanka ki zuba a tukunya ki zuba ruwa ki dafa ta da maggi

  2. 2

    Bayan kin sauke ki dauko turmi mai kyau ki daka ta ciki idan kin dan daka ta sai ki dinga diba kina mata shape kamar bread dai bayan kin gama sai ki aza mai a wuta ki fasa egg biyu ki na tsomawa kina zakawa a cikin bread crumbs

  3. 3

    Sai ki soya a mai me zafi bayan kin gama kin wanke lettuce din ki sai ki fasa egg ki saka masa maggi da green pepper ki sa albasa ki motsa ki zuba mai a pan ki zuba egg din kinayi kina juyawa har ya zama scrambled eggs sai ki kwashe

  4. 4

    Ki aza lettuce dinki akan plate kisa slice plantain dinki ki zuba scrambled eggs dinki sanan ki aza wani slice plantain din ki aza lettuce din kisa sa scrambled eggs din ki rufe da dayan slice na plantain din zaa iya sha da tea koh juice

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes